Mutanan da suka nemi aikin yiwa yara rijistar haihuwa NPC Birth Registration aikin wucin gadi na rijistar haihuwa kuma sukayi submitting na application har aka tura musu sako email dinsa na ECRVS mai dauke da user name da pasword ga link din da zaiyi amfani dshi  Â
Latsa nan domin dubawa: Duba Sunayenku Anan
Marubuci: Ahmed El-rufai Idris