Aminci Allah ya tabbata agareka mutum na gari, mutumin na farko da soyaiyar shi tai tasiri araina , ka shayar dani ruwan zumar soyaiya, kulawar da kake banice take karamin kaimi asoyaiyar ka,se nakeji nafi kowace mace Sa a da dacen nagartaccen masoyi kamar ka, idan na rufe idanuna kai nake gani haka ma idan na bude kai nake gani acikin tunani na ma Kaine gaba koda ina bacci ko ido bude hakika kayi tasiri matuka, acikin rayuwata, ka zamo fitalar rayuwata mai haskata idan ka futa daga rayuwata zata zamo duhu tamkar duhun dare, ka kan yimin gizo a idanuwana koda yaushe idanuwa na basa gajiya da ganinka hubbyna, ganinka ke daukemin dukkan damuwata murmushin ne ke ebemin kewata murmushi mafi kyauwun da yake bayyana hasken annurin fuskarka masoyina, inason naganka, ina matukar jinka araina dear, yaushe zaka zo? zanso naji ranar zuwanka domin na dandasa maka ado da kwalliya Wanda zasu saka farin ciki kasan banda buri irin na faran ta maka rai, burina naganka cikin walwala da nishadi bana son bacin ranka komai kankantar sa, ina jiranka abin kauna
Related Posts
Kalaman soyayya: Kalaman Rarrashi Tsakanin Masoya
- Admin
- July 8, 2023
- 0
Kalaman mu nayau shine.tayashi janjantawa akan abinda yasameshi Bayan sahibin naki ya tafi kasuwa ko kuma aiki, zaki kira wayanshi kamar haka, hello my sweet […]
Kalaman soyayya masu dadi da ratsa zukata
- Admin
- July 5, 2023
- 0
Ina godiya ga Allah daya bani kai amatsayin masoyina, me kaunata, cikar burina ,Wanda nake fata yazama miji agareni, kyaukyawar zuciyarkace ta bayyana kyawawan halayyarka […]
Kalaman Kauna Masu Ratsa Zuciya
- Admin
- July 10, 2023
- 0
Kalaman Kauna Masu Ratsa Zuciya Sakon mu na yau. Aslm masoyina sanyin raina mai babbar fada acikin zuciyata, kaine mai mulkin dukka zuciyata mai girman […]