Hukumar kidayar jama’a ta sanar da cewa duk wanda APPLICATIONS STATUS dinsa yake APPROVED shine ya cancanta zuwa halantar horarwa

Hukumar kidayar jama’a ta sanar da cewa duk wanda APPLICATIONS STATUS dinsa yake APPROVED shine ya cancanta zuwa halantar horarwa .

Muna kara taya murna ga wanda suka samu APPROVED in Sha Allahu da yardar Allah babu wani Abu da zai hana su cin gajiyar shirin nan mutukar enumerator ko Supervisor mutum ya nema sannan ya saka Email address dinsa daidai babu wata matsala yayi registration complete Application Status dinsa tsoho ne.

Aikin kidayar jama’a nan muna kyakyawan zato ga mutanan da suka nema aka yi musu approved in Sha Allahu zaa dara da iznin Allah 

www.haskenews.com.ng

Check Also:  NPC requirements news update 2023

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *