Hukumar ICPC ta fara tura sakon yin jarabawa

Salam barka da safiya, ga wa’yanda suka cika ICPC  anfara tura link na exam, aci gaba da duba email ko allah zaisa adace, wannan pic’s din shine shaidar cewa sun fara turawa. Allah yasa adace ya baiwa mai rabo.

Hukumar hana cin hanci da rashawa da sauran muggan laifuffuka masu alaka da shi, ICPC sun aikawa wanda suka cancanta sakon yin jarabawa.

ALLAH yasa mudace baki daya

www.haskenews.com.ng

Check Also:  Yanzu-Yanzu: An Bude Shafin Daukar Sabin Ma'aikatan FIRE SERVICE a Hukumar CDCFIB wato Civil Defence, Correctional, Fire and Immigration Services Board

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *