BUA International Limited da Akafi Sani da Kamfanin BUA Cement ya Bude Shafin Daukar Ma’aikata

Game da Kamfanin BUA Cement 

An kafa Kamfanin BUA Cement a shekarar 2008 kuma ya fara aiki a watan Satumba na shekarar 2008. Abdul Samad Rabiu ne kedashi. Kamfanin yana gudanarda hada-hadar buga siminti a jahar sokoto. BUA International Limited yana da tsayin mita 200 kuma yana ajiya 40,000 MT.

Kamar yadda mukayi maku alkawarin cewa zamu kawo maku link na cike aiki a Kamfanin BUA Cement dazarar an bude l. Hakan yasa mujallar labarai ta haskenews.com.ng ta tsara wannan kasidar domin cike aiki da aka bude a yanzu haka

BUA International Limited wato Kamfanin BUA Cement dake jahar sokoto ya bude shafin daukar ma’aikata a bangaren “Health Safety & Environment (HSE) Specialist” wato Masana Tsaron Lafiya da Kula da Muhalli (HSE). Samu karin bayani a harshen turanci https://www.buacement.com/positions/health-safety-environment-hse-specialist/

Tambayoyi da zaku amsa yayin cikewa

  • Email
  • Full Name (First Name, Last Name)
  • Phone Number
  • Date Of Birth
  • Gender
  • Marital Status
  • Highest Academic Qualification
  • Professional Qualification(s) or Certification(s) (If Any)
  • Professional Membership(s) (If Any)
  • Years Of Experience
  • Are You Currently Employed
  • Current Place Of Employment (If yes above)
  • resume or CV

Yadda Zaku Cike

Domin cike aiki a BUA International Limited ku latsa shafin yanar gizo-gizo da ke a kada

Karin Bayani: https://www.buacement.com/positions/health-safety-environment-hse-specialist/

Shafin Cikewa: https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLScOugMtuEkCDOzI0_11Wnzt2900BD_v-uMPBZPlYzywiDEdTA/viewform

Ranar rufewa: Juma’a, tsakar dare 6 ga Oktoba, 2023.

www.haskenews.com.ng

Check Also:  Masu Kwalin Makarantar Sakandare (SSCE) an Bude Shafin Daukar Sikiriti a Gidauniyar Abinci ta Duniya (WFP) ta Majalisar Dinkin Duniya (UN)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *