Labari Mai Dadi Game da Shirin Tallafin Rapid Repoused Register (RRR)

Dr. Betta Edu Minister Jin daɗi da Walwala Al’umma (Minister of Humanitarian Affairs and Poverty Alleviation) zata cigaba da biyan shiri Rapid Repoused Register (RRR) Wanda aka samu tallafin Kuɗi lokacin Mulkin shugaba Mohammed Buhari mai suna (National Social Register) yanzu haka an fara rijista a jihar lagos .

Idan an fara a sauran jihohin ma zamu sanar daku in Sha Allahu rijistar dai ana yin ta ne a wajen wakilan NASSCO-National Social Safety-Nets Coordinating Office .

Shi Wannan tallafin za’a bada ₦25,000 na tsawon Wata Uku (3) wanda ya haɗa daga October, November and December,Total money of ₦75,000.

www.haskenews.com.ng

Check Also:  Cike Tallafin Karatu mai taken "Adamawa State Scholarship Trust Fund Yola"

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *