Kamfanin Geoaudits ya bude damar daukar direbobin babbar mota waÉ—anda suka kware domin zirga zirga kayayyaki.
Abubuwan bukatu
Dole ne ya kasance yana da lasisin tuƙi a aji VAID
Dole ne ya kasance yana da ƙwarewar tuƙi fiye da shekaru 5
Kwararren matuki a FMCG ko sashin mai da iskar gas
Masanin hanyoyi da tituna
Kasance mai iya karatu da rubutu
Yadda zaku cikeÂ
Domin cike wannan damar latsa shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa yakin kushigarda bayanai da ake bukata