Gwamnatin Tarayya Ta Bude Sabon Tallafinnan na Naira N50,000 ga Kananan Yan Kasuwa Mai Suna “Conditional Loan and Grant Scheme to Businesses in Nigeria”

Gwamnatin tarayyar Najeriya tana farin cikin sanar da alumma shirin bayar da rance da tallafi na shugaban kasa ga ‘yan kasuwa a Najeriya (ciki har da kasuwancin Nano) a wani bangare na shirin shugaban kasa. Target din wannan shirin na bayar da rance da Kuma tallafi akwai kasuwancin da suka cancanci yin amfani da tsarin … Read more

An Bude Sabon Shirin Bayarda Tallafin Noma ga Manoma: Ma’aikatar Noma ta Tarayya da Samar da Abinci Hadin Gwiwa da Hukumar NITDA Sun Bude Sabon Shiri Mai suna “Fourth Industrial Revolution Technology Application”

Federal ministry of agriculture sun kawo wani Sabon program mai suna “Fourth Industrial Revolution Technology Application” shirinna ya himmatu ne wajan tallafawa manoma, tare da haɗin gwiwa da NITDA. Idan kasan manomi ne kai kacika wannan program ɗin, Allah yabada sa a. Za’a rufe shafin cikewar a Disamba 11th, 2023. A ranar Janairu 22nd, 2024 … Read more

Ma’aikatar Sadarwa ta Tarayya da Tattalin Arziki na Dijital Tare da Hukumar Sadarwa ta Kasa Sun Bude Sabon Tallafi/Program Mai Suna Young Innovative Builders programme – Yadda Zaku Cike

Ma’aikatar Sadarwa ta Tarayya da Tattalin Arziki na Dijital wato Federal Ministry of Communications and Digital Economy da Hukumar Sadarwa ta Najeriya(Nigeria Communication Commission (NCC)) sun bude sabon tallafi/program ga dalibai masu karatu a jami’a mai taken Young Innovative Builders programme The Young Innovative Builders programme will recognise students across the country in tertiary institutions … Read more

Gwamnatin Tarayya Hadin Gwiwa da Bankin Wema Sun Bude Shafin Karfafawa Matasa Miliyan Daya Mai Suna “FGN-ALAT DIGITAL SKILLNOVATION PROGRAM FOR MSME”

Gwamnatin Tarayya Hadin Gwiwa da Bankin Wema Sun Bude Shafin Karfafawa Matasa Miliyan Daya Mai Suna “FGN-ALAT DIGITAL SKILLNOVATION PROGRAM FOR MSME”  Duba Yadda Zaku Cike Anan: https://fg-skillnovation.alat.ng/ Gwamnatin tarayya da hadin gwiwar abokan huldar ta na gayyatar ‘yan Najeriya da suka cancanta da su nemi shirin fasahar zamani da ta kaddamar kwanan nan don … Read more

DA DUMI-DUMI: Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Shirin N-Power

Matakin na zuwa ne bisa wasu abubuwan da aka gano game da shirin wanda ba daidai ba. A cewar gwamnati, daukan matakin dakatarwar na zuwa ne bisa gano wasu kura-kurai da suke makale a shirin, kuma, tunin aka ƙaddamar da bincike kan yadda aka sarrafa kuɗaɗen da aka fitar tun lokacin fara aiwatar da shirin. … Read more

Bayani Game Da Bashin Da Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Bawa Daliban Najeriya

 Shugaban kasar Najeriya Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya sakawa dokar bai wa daliban Najeriya dake manyan makaratun da suka fito daga gidajen masu karamin karfi damar samun rancen kudi wanda babu kudin ruwa a ciki.  DALIBAN DA SUKA CHANCHANCI KARBAR BASHIN;  1, Kafin ka cancanci samun rancen sai da farko ka samu gurbin karatu a … Read more

Tallafin Gwamnatin Tarayya: NYIF Sun Fara Tura Sakon Amincewa

Tallafin Gwamnatin Tarayya: NYIF Sun Fara Tura Sakon Amincewa Ma’aikatar matasa da cigaban wasanni ta tarayya ta cigaba da gudanar da wani zagaye na raba kudaden asusun saka jari na matasan Nigeria (NYIF) ga wadanda suka cancanta. Cancanta sune wanda suka samu sakon mai nuni da cewa su bude asusun ajiya a bankin NPF MICROFINANCE … Read more

Tallafin Naira N20,000 Kashi uku: Shin kun cike wannan tallafin na gwamnatin tarayya? duba karin bayani

Tallafin Naira N20,000 Kashi uku: Shin kun cike wannan tallafin na gwamnatin tarayya? duba karin bayani Kira ga duk marasa aikin yi a Najeriya: wadanda suka kammala jami’a, wadanda suka kammala manyan makarantu, HND, OND, Diploma, WAEC, da NECO. wadanda suka daina makaranta, da marasa ilimi, da masu fama da nakasa. A yanzu haka ana … Read more

Tallafi Daga Gwamnatin Tarayya: Anzar Samun Form Domin Cike Tallafin Naira 20,000 na NDE

Hukumar dake kula da samar da aikinyi ta kasa National Directorate of Employment (NDE) na sanar da matasan da suke da bukatar neman aikin wucin gadi na gwamnatin tarayya za’a dauki matasa maza da mata dubu 1000 a kowacce karamar hukumar dake najeriya inda gwamnatin tarayya zata ke biyan su naira 20,000 har na tsahon … Read more

Gwamnatin Tarayya ta amince da Naira biliyan 45.3 a matsayin mayarwa Jihohi da Babban Birnin Tarayya Abuja don cigaba da aiwatar da shirin farfado da tattalin arzikin Najeriya na COVID-19

Gwamnatin Tarayya ta amince da Naira biliyan 45.3 a matsayin mayarwa Jihohi da Babban Birnin Tarayya Abuja don cigaba da aiwatar da shirin farfado da tattalin arzikin Najeriya na COVID-19. Ko’odinetan shirin NG-CARES na kasa, Dakta Abdulkarim Obaje, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da Mista Suleiman Odapu, jami’in yada labarai da sadarwa na … Read more