Gwamnatin Tarayya Ta Bude Sabon Tallafinnan na Naira N50,000 ga Kananan Yan Kasuwa Mai Suna “Conditional Loan and Grant Scheme to Businesses in Nigeria”

Gwamnatin tarayyar Najeriya tana farin cikin sanar da alumma shirin bayar da rance da tallafi na shugaban kasa ga ‘yan kasuwa a Najeriya (ciki har da kasuwancin Nano) a wani bangare na shirin shugaban kasa. Target din wannan shirin na bayar da rance da Kuma tallafi akwai kasuwancin da suka cancanci yin amfani da tsarin … Read more

An Bude Sabon Shirin Bayarda Tallafin Noma ga Manoma: Ma’aikatar Noma ta Tarayya da Samar da Abinci Hadin Gwiwa da Hukumar NITDA Sun Bude Sabon Shiri Mai suna “Fourth Industrial Revolution Technology Application”

Federal ministry of agriculture sun kawo wani Sabon program mai suna “Fourth Industrial Revolution Technology Application” shirinna ya himmatu ne wajan tallafawa manoma, tare da haɗin gwiwa da NITDA. Idan kasan manomi ne kai kacika wannan program ɗin, Allah yabada sa a. Za’a rufe shafin cikewar a Disamba 11th, 2023. A ranar Janairu 22nd, 2024 … Read more

Ma’aikatar Sadarwa ta Tarayya da Tattalin Arziki na Dijital Tare da Hukumar Sadarwa ta Kasa Sun Bude Sabon Tallafi/Program Mai Suna Young Innovative Builders programme – Yadda Zaku Cike

Ma’aikatar Sadarwa ta Tarayya da Tattalin Arziki na Dijital wato Federal Ministry of Communications and Digital Economy da Hukumar Sadarwa ta Najeriya(Nigeria Communication Commission (NCC)) sun bude sabon tallafi/program ga dalibai masu karatu a jami’a mai taken Young Innovative Builders programme The Young Innovative Builders programme will recognise students across the country in tertiary institutions … Read more

Gwamnatin Tarayya Hadin Gwiwa da Bankin Wema Sun Bude Shafin Karfafawa Matasa Miliyan Daya Mai Suna “FGN-ALAT DIGITAL SKILLNOVATION PROGRAM FOR MSME”

Gwamnatin Tarayya Hadin Gwiwa da Bankin Wema Sun Bude Shafin Karfafawa Matasa Miliyan Daya Mai Suna “FGN-ALAT DIGITAL SKILLNOVATION PROGRAM FOR MSME”  Duba Yadda Zaku Cike Anan: https://fg-skillnovation.alat.ng/ Gwamnatin tarayya da hadin gwiwar abokan huldar ta na gayyatar ‘yan Najeriya da suka cancanta da su nemi shirin fasahar zamani da ta kaddamar kwanan nan don … Read more

Masu kwalin Degree ko HND Kamfanin Dangote suna daukar ma’aikata haryanzu

Wasu sunata cikewa, kaima zaka iya cikewa idan Allah yasa da rabonka sai kasamu. Harda daliban Computer Science, suna daukar wanda yakeson zama IT Service Manager na kamfanin amma sai ka kasance kanada Experience a IT Security, kuma sai kanada kwalin Bachelor’s Degree ko HND Computer Science / Computer Engineering. Kuma sai kanada Experience na … Read more