Sabbin Zafafan Kalaman Soyayya 2023

Sabbin Zafafan Kalaman Soyayya 2023 Kamar yadda muka saba kawo muku sabbin zafafan kalaman soyayya a kowace shekara, yau ma mun kawo muku sabbin zafafan kalaman soyayya 2023 A wannan karon mun kawo kalaman soyayya masu dadi, da kalaman soyayya na zamani, da kuma kalaman soyayya masu kara dankon kauna.  Hakika so wani linzami ne … Read more

Kalaman Soyayya Masu Dadi 2023

Kalaman Soyayya a Rubuce Na kasance ma’abocin soyayya zuciyatama ta gaskata hakan, lokaci na shud’ewa soyayyar ki na k’aruwa a cikin zuciyata, a lokacin da ki ke cikin farin ciki kyakkyawar fuskar ki na bayyanar da murmushi mai taushi da tausasa zuciyar ma’abocin kallonta, kece wadda na ke so a cikin zuciyata babu wata da … Read more

Kalaman soyayya: Kalaman Rarrashi Tsakanin Masoya

Kalaman  mu nayau shine.tayashi janjantawa akan abinda yasameshi Bayan sahibin naki  ya   tafi kasuwa ko kuma aiki, zaki kira wayanshi  kamar haka, hello my sweet heart ya kake ya aiki, KAIKUMA ZAKA AMSA MATA KAMAR HAKA, ina lafiya gimbiyata ina fatan kema kina lafiya, ZEKICE, ina fatan dai komai yana tafiya daidai ko dear, KAIKUMA … Read more

Kalaman Soyayya: Fira Tsakanin Saurayi da Budurwa

Kalaman mu nayau. Sakon text dazaki  turamai  da  safiya, daya tashi daga barci  ya bude wayarshi Sakon kine nafarko, shi ze fara gani, slm rabin raina, jinin jikina, ina fatan katashi cikin koshin lfy, ya sanyin idanuna, yau labari mai dadi, bude kunnanka kasha, amma kafinnan, ina fatan kaci abinci don bana son kana zama … Read more

Kalaman soyayya masu dadi da ratsa zukata

Ina godiya ga Allah daya bani kai amatsayin masoyina, me kaunata, cikar burina ,Wanda nake fata yazama miji agareni, kyaukyawar zuciyarkace ta bayyana kyawawan halayyarka wanda suke sakamin cikkakiyar nutsuwa acikin ruhina,sama cike take da taurari masu hasken dake haska duniya acikin kowani dare, Amma haske mafi haska fuska dake acikin duhun zuciya na ganshine … Read more

kalaman soyayya masu dadi da ratsa zuciya

barka da safiya masoyina, ina fatan samun nasara aduk yininka nayau da abinda kake nema na Alkahiri, Allah yabada Sa a kalbina, ina  sonka fiye da yadda  kalmonina zasu kwatanta haka arubuce , daza a hanani ci da sha sanan aimin alfarmar jin muryanka da nafi Kowa gata aduniya masoyina,ka zama mutum na musamman acikin … Read more