An Bude Sabon Shirin Bayarda Tallafin Noma ga Manoma: Ma’aikatar Noma ta Tarayya da Samar da Abinci Hadin Gwiwa da Hukumar NITDA Sun Bude Sabon Shiri Mai suna “Fourth Industrial Revolution Technology Application”

Federal ministry of agriculture sun kawo wani Sabon program mai suna “Fourth Industrial Revolution Technology Application” shirinna ya himmatu ne wajan tallafawa manoma, tare da haɗin gwiwa da NITDA. Idan kasan manomi ne kai kacika wannan program ɗin, Allah yabada sa a. Za’a rufe shafin cikewar a Disamba 11th, 2023. A ranar Janairu 22nd, 2024 … Read more

Cibiyar International Institute of Tropical Agriculture (IITA) Wato Cibiyar Aikin Noma ta Kasa da Kasa ta Bude Shafin Daukar Ma’aikata

Cibiyar Aikin Noma ta Kasa da Kasa (IITA) cibiya ce mai zaman kanta wacce ke samar da sabbin fasahohin noma don tunkarar manyan kalubalen Afirka da suka hada da yunwa, rashin abinci mai gina jiki, talauci, da gurbacewar albarkatun kasa. Yin aiki tare da abokan hulɗa daban-daban a duk yankin kudu da hamadar Sahara, cibiyar … Read more