Gareku Masu Layin MTN: Yadda Zaku Samu Garabasa da Layinku na MTN

Yadda tsarin yake Mtn awuf bonus yake ka tabbatar da cewa layin ka babu bashi akan sa ma’ana ba’a bin ka ko sisi ,mutukar ana binka kudi ko sisi ba zasu baka ba. Dole mutum idan zai yi wannan tsarin ya kasance yayi shi daga 300 zuwa sama misali idan kayi na 299 ba zasu … Read more

Gareku Masu Layin Airtel: Biya Bashi Ka Samu Kyautar Kudi da Data

Da farko Idan kana so ka biya bashin Airtel dole ka mai da tsarin Chop life kayi amfani da code din nan *644# idan baka ci bashin ba sai kaje kaci code din cin bashin *303* idan kaci 100 zasu nuna maka ana binka 115 . Amma Ka tabbatar Momo agent wallat dinka akwai kudi … Read more