Gareku Masu Layin MTN: Yadda Zaku Samu Garabasa da Layinku na MTN

Yadda tsarin yake Mtn awuf bonus yake ka tabbatar da cewa layin ka babu bashi akan sa ma’ana ba’a bin ka ko sisi ,mutukar ana binka kudi ko sisi ba zasu baka ba.

Dole mutum idan zai yi wannan tsarin ya kasance yayi shi daga 300 zuwa sama misali idan kayi na 299 ba zasu baka bonus din ba .

Idan baka da Momo wallet account Zaka iya bude wa *671# ko *502# idan ko kana dashi to baka da matsala.

Ta hanyar da zaka saka kudin zakayi amfani da momo wallet account dinka yadda tsarin biyan bashin farko yake haka shima zakayi wannan tsarin banbanci shi dana farko wannan tsari sai ba’a binka bashi .

Idan ka tura #300 zasu dauki ta zasu baka bonus 1800.

#500 Bonus 3000

#800 Bonus 4800

#1000 Bonus 6000

#1300 Bonus 7800

#1600 Bonus 9600

#2000 Bonus N2400

Ko nawa mutum ya saka za’a yi mishi ×6 na abun daya saka .

Marbuci: Ahmed Rufai Idris 

www.haskenews.com.ng

Check Also:  Mu Tashi Tsaye Domin Cike Wannan Damar: Masu Kwalin Masters, Degree, HND, Diploma, Sakandare Dama Ta Samu a Ma'aikatar NNPC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *