Kalaman Soyayya Masu Saka Kwalla
Sakon mu nayau. Barka da dare abin alfaharina farin cikin raina, ina miko tarin sinki sinkin gaisuwa gare ka ta alfarma tare da girmamawa, ina fatan ka dawo lfy, ya gajiyar aiki, ya kuma jama a nasan kaidin mutumne na mutane, mai karramasu, shi yasa bana da haufi saboda nasan na zabo haziki mai karamci … Read more