Cibiyar International Institute of Tropical Agriculture (IITA) Wato Cibiyar Aikin Noma ta Kasa da Kasa ta Bude Shafin Daukar Ma’aikata

Cibiyar Aikin Noma ta Kasa da Kasa (IITA) cibiya ce mai zaman kanta wacce ke samar da sabbin fasahohin noma don tunkarar manyan kalubalen Afirka da suka hada da yunwa, rashin abinci mai gina jiki, talauci, da gurbacewar albarkatun kasa. Yin aiki tare da abokan hulɗa daban-daban a duk yankin kudu da hamadar Sahara, cibiyar … Read more

An Bude Shafin Cike Shirin I-YOUTH TRAINING na Kungiyar IITA da Mastercard

Game da Shirin I-YOUTH TRAINING Shirin I-Youth sabuwar hanya ce ta horar da sana’o’in noma Ƙirƙirar kasuwanci da sauya tunanin noma ga matasan Najeriya. Kungiyar International Institute of Tropical Agriculture (IITA) tare da hadin gwiwar Mastercard Foundation Young Africa Works Program ce ke daukar nauyin shirin a duk shekara.  Shi dai wannan horo damace ga … Read more