An Bude Sabon Shirin Bayarda Tallafin Noma ga Manoma: Ma’aikatar Noma ta Tarayya da Samar da Abinci Hadin Gwiwa da Hukumar NITDA Sun Bude Sabon Shiri Mai suna “Fourth Industrial Revolution Technology Application”

Federal ministry of agriculture sun kawo wani Sabon program mai suna “Fourth Industrial Revolution Technology Application” shirinna ya himmatu ne wajan tallafawa manoma, tare da haɗin gwiwa da NITDA. Idan kasan manomi ne kai kacika wannan program ɗin, Allah yabada sa a. Za’a rufe shafin cikewar a Disamba 11th, 2023. A ranar Janairu 22nd, 2024 … Read more

Gwamnatin Tarayya Hadin Gwiwa da Bankin Wema Sun Bude Shafin Karfafawa Matasa Miliyan Daya Mai Suna “FGN-ALAT DIGITAL SKILLNOVATION PROGRAM FOR MSME”

Gwamnatin Tarayya Hadin Gwiwa da Bankin Wema Sun Bude Shafin Karfafawa Matasa Miliyan Daya Mai Suna “FGN-ALAT DIGITAL SKILLNOVATION PROGRAM FOR MSME”  Duba Yadda Zaku Cike Anan: https://fg-skillnovation.alat.ng/ Gwamnatin tarayya da hadin gwiwar abokan huldar ta na gayyatar ‘yan Najeriya da suka cancanta da su nemi shirin fasahar zamani da ta kaddamar kwanan nan don … Read more

Tallafin Karatu: Shafi da Zaku Cike Tallafin Karatu na Hadin Gwiwar Kamfanonin NNPC da NAE PSC

Hadin gwiwar kamfanonin NNPC da NAE PSC za su bayar da tallafin karatu ga masu digirin farko wadanda suke karatu a jami’o’in Najeriya. ga scholarship yar gida da kuma waje duba comments section domin samun yanar gizon Yadda Zaku Cike Latsa shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa da wannan tallafin karatu na … Read more