Hukumar Npower ta ci gaba da tabbatar wa masu cin gajiyar shirin Batch C1 da C2 Npower cewa babu bukatar fargaba kan jinkirin biyan Stipend

Hukumar Npower ta ci gaba da tabbatar wa masu cin gajiyar shirin Batch C1 da C2 Npower cewa babu bukatar fargaba kan jinkirin biyan Stipend. Ku tuna cewa Hukumar Npower a baya ta mayar da martani kan kururuwar dubban wadanda suka amfana da har yanzu ba su samu alawus dinsu na Oktoba, Nuwamba da Disamba … Read more

Ana ci gaba da cike aikin NDLEA

Zuwa yanzu abunda ya bayyana kamar yanda zakuga misali a kasa portal din na NDLEA ya fara farfadowar da har zaka iya yin register ka fara saka details naka.  Amma har yanzu akwai sauran matsalar domin portal din baiyi settling yanda ya kamata ba.  Kuma wurin cikawar akwai local government dinda babusu. Misali zamfara haryanzu … Read more

Anci Gaba da Biyan Tallafin N30,000 Na Rapid Response Register (RRR) a Yau

Labari mai daɗin ji ga wadanda suka cike neman tallafin Covid-19 na RRR Code, yau sun fara biyan kudaden na naira dubu talatin-talatin 30k kamar yadda kuke gani yadda bankuna suka fara turo ma wasu a hotunan kasa dake cikin wannan labarin. Ko kaima ka ji alert din kudinka na RRR Code din kawo yanzun? … Read more