N-POWER BATCH C1 & C2 : Hanya Mafi Sauki da Zaku bi Domin Tattaunawa da Ma'aikatan Hukumar NPower

N-POWER BATCH C1 & C2 : Hanya Mafi Sauki da Zaku bi Domin Tattaunawa da Ma’aikatan Hukumar NPower Duk mai korafi akan shirin n-power ya kira lambobin da suke jikin hotun nan da nayi posting domin fada musu korafin sa da yake damun sa ko ya aika da sakon email address. Daga Mondays zuwa Fridays. … Read more

Yadda Zamu Tsara Curriculum Vitae (C.V) Domin Cike Aikin Gwamnati, Scholarships, NGOs Ko Tallafi

Curriculum Vitae (C.V) na daya daga cikin manyan matsalolinda ke janyo rashin samun aiki a duk lokacinda muka cike musamman aikin Gwamnati Scholarships, Tallafi ko NGOs haka yasa muka tsara samfura tare da bayanai dalla-dalla domin kacewa wannan matsalar.  Kayi ta Applying din aiki ko Scholarship sau goma (10) ko sau ashirin (30) Sannan ko daya … Read more

CIVIL DEFENCE / IMMIGRATION: Zuwaga Masu Jira Akirasu Domin Zuwa ‘Kar’bar Takardar Daukar Aiki Wato APPOINTMENT LETTER.

Akwai yiwuwar za,a fara turawa masu rabo INVITATION LETTER Daga gobe zuwa har ashiga training turoda wannan takarda ta INVITATION LETTER fuska biyu ce za,a iya tura maka a mazauninka name nema, zakuma a iya turawa wanda yake nemar maka. Karkasa aranka goben zaka gani ko jibi sam ba haka bane, naka zai iya kasancewa … Read more

An Bude Shafin Tallafi da Horo na MTN: Idan kana da SSCE, NCE/Diploma/OND, HND/Bachelor Degree, Master Degree ko Ph.D Hanzarta Domin Cike Tallafi da Horo na “MTN ICT and Business Skills Training”

An Bude Shafin Tallafi da Horo na MTN: Idan kana da SSCE, NCE/Diploma/OND, HND/Bachelor Degree, Master Degree ko Ph.D Hanzarta Domin Cike Tallafi da Horo na “MTN ICT and Business Skills Training” MTN ICT and Business Skills Training yunƙuri ne na haɓaka matasa da nufin wadata matasa masu sana’a tsakanin shekaru 18 zuwa 35 da … Read more

Mu Tashi Tsaye Domin Cike Wannan Damar: Masu Kwalin Masters, Degree, HND, Diploma, Sakandare Dama Ta Samu a Ma’aikatar NNPC

NNPC ZATA HORAR DA MATASA KYAUTA ! Ga wanda yake son samun horo na musamman akan harkar Bututun Iskar Gas (musamman ma yanzu da zaa koma amfani da CNG) da sauran su, zai iya shiga don cikewa kyauta. Tabbas aikin bututun iskar Gas na AKK da akeyi zai kawo mana haɓakar arziki ba kaɗan ba. … Read more

Masu Kwalin Masters, Degree, HND, Diploma, Sakandare: Cike Wannan Damar Daga Ma’aikatar NNPC Domin Samun Na Dogaro

NNPC ZATA HORAR DA MATASA KYAUTA ! Ga wanda yake son samun horo na musamman akan harkar Bututun Iskar Gas (musamman ma yanzu da zaa koma amfani da CNG) da sauran su, zai iya shiga don cikewa kyauta. Tabbas aikin bututun iskar Gas na AKK da akeyi zai kawo mana haɓakar arziki ba kaɗan ba. … Read more

CV da COVER LETTER ne Matsalarmu: Yadda Zaku Tsara CV Domin Cike Aiki, Scholarships, NGOs Ko Tallafi

CV da COVER LETTER ne Matsalarmu: Yadda Zaka Tsara CV Domin Cike Aiki, Scholarships, NGOs Ko Tallafi Kayi ta Applying din aiki ko Scholarship sau goma (10) ko sau ashirin (30) Sannan ko daya baka taba samu bah. Wallahi Bawai ko baka da Sa’a Bane.  Kuma ba wai an fika iyawa baneh. Kawai Rashin Sanin cewa … Read more

Yadda zaku duba sunayenku domin yin jarrabawar CBT ta Hukumar IMMIGRATION

Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa ta fitar da jerin sunayen yan takarar da aka zaba don yin jarrabawa CBT da za a yi a wannan watan 18 may 2023. Hukumar Shige da fice ta kasa da Shawarar ci Duk masu nema da suka nemi aikin Wannan shekarar 2023 yanzu za su iya … Read more

Yadda zakayi registration na NDE domin samun tallafin N20,000 duk wata harna tsawon wata uku

Shidai wannan program mai suna Registration of unemployment person ana ma wa mutane register ne wanda basuda aikinyi kuma a kowanne gari anayin wannan registration ɗin a Federal secteria na wannan garin ofishin NDE National directorate of employment kodai wani office nasu da suka sanar wanda ko wanne jaha tanada nata  Amfanin wannan abun shine … Read more

Tallafi Daga Gwamnatin Tarayya: Anzar Samun Form Domin Cike Tallafin Naira 20,000 na NDE

Hukumar dake kula da samar da aikinyi ta kasa National Directorate of Employment (NDE) na sanar da matasan da suke da bukatar neman aikin wucin gadi na gwamnatin tarayya za’a dauki matasa maza da mata dubu 1000 a kowacce karamar hukumar dake najeriya inda gwamnatin tarayya zata ke biyan su naira 20,000 har na tsahon … Read more