October 8, 2024

NNPC ZATA HORAR DA MATASA KYAUTA !

Ga wanda yake son samun horo na musamman akan harkar Bututun Iskar Gas (musamman ma yanzu da zaa koma amfani da CNG) da sauran su, zai iya shiga don cikewa kyauta.

Tabbas aikin bututun iskar Gas na AKK da akeyi zai kawo mana haɓakar arziki ba kaɗan ba. Ina kira da Matasa da mu shiga mu cike don koyon wani abu sabo, kada sai an kammala aikin muga yan kudu suna tururuwa kuma muzo facebook muna ɓaɓatu cewa an cuce mu.

Mai Masters, Degree, HND, Diploma, Secondary kowa zai iya cikewa matukar bai wuce shekara 35 ba.

Za’a rufe nan da sati 2.

Allah ya bawa mai rabo sa’a.

Ka taimaka ka yaÉ—a ko wani zai amfana

www.nogicjqs.gov.ng/accounts/sign-up

Marubuci: Engr. Yusuf Da’awah

Allah Yada Mu Dace Baki Daya

www.haskenews.com.ng

Check Also:  Shafin Cike Shirin Karfafawa Matasa Na Innovation to Transform Education Training (ITET) Ya Soma Aiki
Screenshot_20230727-172400.jpg Screenshot_20230729-164310.jpg

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *