Masu Kwalin Sakandare (SSCE), Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, ko MSc an Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Hukumar/Kamfanin DAI

Game da DAI

DAI Hukuma ce da aka gina domin kawo ci gaban duniya hukumar nada ofisoshi a Amurka, Burtaniya, EU, Najeriya, Pakistan, da Falasdinu da kuma gudanar da ayyuka a duniya baki daya. Aikin hukumar DAI ya hada da magance matsalolin ci gaban zamantakewa da tattalin arziki da ke haifar da toshewar kasuwanci, rashin ingantaccen shugabanci, da rashin zaman lafiya. 

Aiki a Hukumar DAI

Hukumar DAI a yanzu haka ta bude shafin daukar ma’aikata a bangarori daban daban da suka hada da:

  • Senior Monitoring, Evaluation, and Learning (MEL) Specialist
  • Gender Equality and Social Inclusion (GESI) Advisor
  • Public Financial Management (PFM) Specialist, Ebonyi
  • LGA Manager, Adamawa State
  • Administrative Assistant 
  • Administrative Officer
  • Procurement Specialist
  • State Team Lead, Sokoto 
  • Program Manager, Kebbi
  • Health Finance Specialist, Kebbi State
  • MEL Specialist, Kebbi State
  • Administrative Officer, Kebbi State
  • Driver and Logistics Assistant, Kebbi State

Abin Kula: idan kuka zo inda aka rubuta”Please select the position you are applying for” sai ku zabi bangarenda kukeda ra’ayin aiki akai 

Yadda Zaku Cike

Domin cike wannan damar ku latsa shafin yanar gizo-gizo dake a kasa

https://fs23.formsite.com/OLJTgx/rubyxzzjcr/index?utm_source=MyJobMag

Allah yasa mu dace

www.haskenews.com.ng

Check Also:  NDLEA Begins Recruitment: Guide on How to Apply with an SSCE, GCE, or NABTEB certificate

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *