Kungiyar Amnesty International kungiya ce ta duniya ta sama da mutane miliyan 10 a cikin kasashe da yankuna sama da 150 wadanda ke fafutukar kawo […]
Category: Hausa Updates
An Bude Shafin Daukar Sojojin Kasa
Rundunar sojojin kasa ta Najeriya ta bayyana cewa a jiya litinin ta soma yin rijistar wadanda ke da sha’awar shiga aikin sojan kasa . Za […]
Daukar Ma’aikata a Jami’ar Fasaha da Gudanarwa ta Najeriya Wato Nigerian University of Technology and Management (NUTM)
Nigerian University of Technology and Management (NUTM) wato Jami’ar Fasaha da Gudanarwa jami’a ce da aka kafa a Najeriya, domin samarda ingantaccen ilimin kimiyya, fasaha, […]
Cibiyar International Institute of Tropical Agriculture (IITA) Wato Cibiyar Aikin Noma ta Kasa da Kasa ta Bude Shafin Daukar Ma’aikata
Cibiyar Aikin Noma ta Kasa da Kasa (IITA) cibiya ce mai zaman kanta wacce ke samar da sabbin fasahohin noma don tunkarar manyan kalubalen Afirka […]
Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, da MSc an Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Babbar Hukumar Majalisar Dinkin Duniya Wato United Nations Development Programme (UNDP)
Game da UNDP UNDP ta kasance a Najeriya tun bayan da kasar ta samu ‘yancin kai a shekarar 1960 tana ba da goyon baya ga […]
BUA International Limited da Akafi Sani da Kamfanin BUA Cement ya Bude Shafin Daukar Ma’aikata
Game da Kamfanin BUA Cement An kafa Kamfanin BUA Cement a shekarar 2008 kuma ya fara aiki a watan Satumba na shekarar 2008. Abdul Samad […]
Matakin Farko na yadda zaka cika Application na New Incentives
Mutane da dama suna cike iya Form din farko ne wanda hakan zaisa suyi ta jiran a nemesu amma suji shiru. To ga yadda tsarin […]
Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D an Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Gidauniyar New Incentives
Shirin New Incentives shiri ne dake tallawa marasa karafi domin ceto rayuwarsu, shirin yana bayarda rigakafi ga kana nan yara da kuma ceto su daga […]
Game da Shirin New Incentives
Ga wadanda suke jahohin Sokoto, Zamfara, Katsina, Jigawa, Bauchi, Gombe. An dade da fara daukar ma’aikata wanda tuni sun dade da fara aiki wanda hakan […]
Yadda Zaku Cike Aiki a New Incentive: Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna, da Kebbi Jihohin
New Incentives’ All Babies shirin yana aiki ne a arewacin Najeriya (Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna, da Kebbi Jihohin), yanki mai nisa,wanda […]