UNICEF ta Bude Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata a Nigeria

UNICEF tana aiki a kasashe da yankuna sama da 190 don ceton rayukan yara, kare hakkokinsu, da taimaka musu wajen cimma burinsu tun suna kanana har zuwa samartaka. UNICEF tana da kudurin cewa kowane yaro yana da hakkin girma cikin aminci da kyakkyawan muhalli. A koda yaushe, gidauniyar UNICEF tana daukar ma’aikata domin cimma manufofinta … Read more

Labari Mai Dadi, an Sake Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Shafin eHealth4everyonee

eHealth4everyonee na daya daga cikin manyan gidauniya/kamfanin kiwon lafiya na dijital wanda aka sadaukar don samar da lafiya ga alumma a fadin duniya ta hanyar inganta fasahar zamani ta kiwon lafiya. eHealth4everyonee tayi imanin cewa idan lafiya ta samu to tabbas alumma zasu samu ci gaba. Duba da haka eHealth4everyonee ta bude shafin daukar ma’aikata … Read more

Kungiyar SAIL Teachers Fellowship ta Bude Shafin Tallafi/Horo ga Malaman Makarantun Gwamnati a Fadin Jihohi 36 na Najeriya

Kungiyar SAIL Teachers Fellowship shiri ne na watanni biyar (5) ga Malaman Makarantun Gwamnati a fadin jihohi 36 na Najeriya, da nufin gabatar da su ga sabbin hanyoyin koyarwa da amfani da kayan aiki na fasaha don inganta sabin hanyoyin koyarwa da gogewa.  Sail Teacher’s Programme The SAIL Teachers Fellowship is a five-month programme for … Read more

Daukar Ma’aikata a Kamfanin Dangote

Rukunin kamfanoni na Dangote ko Dangote Group kamfani ne na hadaka a Najeriya mallakin Alhaji Aliko Dangote. Shi ne babban kamfani a yankin Afirka ta yamma kuma daya daga cikin manya a nahiyar Afirka. Kuma Kamfanin ya samar wa da mutane aikin yi a kalla sun kai dubu dari uku 300,000. A yanzu haka kanfanin … Read more

Matsayar Shirin NSIP – Haskenews-All About Arewa

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya kafa kwamitin shugaban ƙasa da zai binciki ayyukan hukumar NSIP mai kula da shirye-shiryen rage raɗaɗi a ƙasar. Cikin wata sanarwar da mai magana da yawun shugaban ƙasar Ajuri Ngelale ya fitar, ya ce an kafa kwamitin ne domin maido da martabar shirye-shiryen da ya fara zubewa a faɗin ƙasar. … Read more

Masu Kwalin SSCE, OND, NCE, HND, BSc, MSc da Ph.D an Bude Shafin Daukar Ma’aikata a eHealth4everyone

Kamar yadda mukayi maku alkawrin cewa dazarar an bude shafin daukar aiki a eHealth4everyone zamu sanar daku. A yanzu haka shafin na eHealth4everyone ya fara daukar sabin ma’aikata. eHealth4everyone babban kamfani ne na kiwon lafiya na dijital wanda aka sadaukar don samar da lafiya a duniya.  Ayuka da aka bude 1. Office Assistant 2. Software … Read more

Yadda Zaku Duba Sunayenku a List na Sabin Ma'aikatan Yan Sanda da Aka Fitar

Yadda Zaku Duba Sunayenku a List na Sabin Ma’aikatan Yan Sanda da Aka Fitar Idan kasan ka nemi aikin dan sanda hanzarta ka duba matsayinka Ko Allah zai sa adace Allah ka dacer damu. Idan ka duba ka dace sai ka shirya zuwa Physical Screening zaka ji da dukkan takardun ka dana nemi aikin dasu. … Read more

Za’a Fara Tura Sakon Gayyata a 23 Ga Disamba, 2023: Labari Mai Dadi Daga Hukumar Daukar Ma’aikata Ta ‘yan Sanda Ga Wadan Da Suka Cike Aikin Yan Sanda

Hukumar daukar ma’aikata ta ‘yan sanda ta amince da fara tantance wadanda suka yi nasarar daukar aiki a rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar 8 ga Janairu, 2024. Hukumar ta gana ne a ranar Alhamis a hedikwatar hukumar ‘yan sanda da ke Jabi, Abuja inda ta dauki matakai da dama dangane da mataki na gaba … Read more

Karin Bayani Akan Shirin Bayarda Tallafin N50,000 na Shugaban Kasa

Shirin bayar da rance da tallafi na shugaban kasa ga ‘yan kasuwa a najeriya (ciki har da kasuwancin Nano) a wani bangare na shirin shugaban kasa.mutane milyan ɗaya ne zasu ci gajiyar shirin 50k each, a wannan sabon program ɗin . Daren jiya gwamantin tarayya ta rufe neman tallafi amma sashin neman neman rance yana … Read more

Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D an Sake Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Gidauniyar New Incentives

Shirin New Incentives shiri ne dake tallawa marasa karafi domin ceto rayuwarsu daga kangi, shirin yana bayarda rigakafi ga kananan yara da kuma ceto su daga kalubalen yau da kulluma da dai sauransu. Shirin New Incentives yana aiki ne a Arewacin Najeriya a jahohi da suka hada da (Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, … Read more