Cike Tallafin Karatu mai taken “Adamawa State Scholarship Trust Fund Yola”

Muna ƙira ga ɗaliban jihar Adamawa a duk inda suke da su hanzarta su cike fom ɗin neman tallafin karatu da gwamnatin jahar zata bada.

Yau 3 ga qatan Yuli za’a fara cikewa a shafin yanar gizo na ma’aukatar tallafin karatun (Adamawa State Scholarship Trust Fund Yola) www.asstfy.ad.gov.ng kuma keuta ne.

Waɗan da zasu iya cikewa:👇🏽

1. ‘Yan aji daya na University, College da Polytechnics.

2. ‘Yan aji biyu, amma Direct Entry (DE) a jami’a.

Za’a fara cikewa yau 3 ga watan Yuli za’a kuma rufe 7 ga watan Agusta 2023 (3/7/2023 to 7/8/2023).

Allah ya bada sa’a.

Marubuci: Ahmed El-rufa’i Idris

www.haskenews.com.ng

Check Also:  Kungiyar SAIL Teachers Fellowship ta Bude Shafin Tallafi/Horo ga Malaman Makarantun Gwamnati a Fadin Jihohi 36 na Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *