Yan Arewa mu Farka Dama ga Masu Kwalin SSCE, Diploma, Degree ko Masters: An Bude Shafin Cike “Alliance for Youth Nigeria Vocational Skills Training”
Alliance For Youth Nigeria Vocational Skills Training Registration an ƙaddamar da shirin ne a watan Agustan shelarar da ta gabata 2021, Alliance Ƙungiya ce ta kasuwanci da ke da sha’awar yin aiki tare da taimakawa matasa a fadin kasar domin su sami ƙwarewar kasuwanci da bunƙasa a cikin duniya. A yanzu haka kungiyar ta Alliance ta bude shafin bayarda horo ga matasa.
Membobin kungiyar Alliance for Youth Nigeria sun hada da Nestlé Nigeria, Jobberman Nigeria, Big Bottling Company, the United Nations Global Compact Network Nigeria da U-Connect HR Limited, hadi da Federal Ministry of Youth and Sports Development, Lagos State Employment Trust Fund da kuma Activate Success International a matsayin abokan hulda.
Date:
- Ibadan – July 24th – 28th, 2023.
- Kano – July 30th – August 3rd, 2023.
Bangarori da zaku iya cikewa
- i. Solar Panel Installation. (Ibadan & Kano)
- ii. Beauty – Make Up, Gele-Tying, Massage & Aromatherapy. (Ibadan & Kano)
- iii. Graphics Design – Graphics & Social Media Management (Ibadan & Kano)
- vi. Web Development – Introduction to Web Design & Digital Marketing (Ibadan & Kano).
Yadda Zaku cike
Domin cike wannan damar ku latsa shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa
Latsa: Alliance for Youth Nigeria Vocational Skills Training Registration Form
Allah Yasa Mudace baki daya