Yadda Zaku Duba Sunayenku a List na Sabin Ma'aikatan Yan Sanda da Aka Fitar

Yadda Zaku Duba Sunayenku a List na Sabin Ma’aikatan Yan Sanda da Aka Fitar

Idan kasan ka nemi aikin dan sanda hanzarta ka duba matsayinka Ko Allah zai sa adace Allah ka dacer damu.

Idan ka duba ka dace sai ka shirya zuwa Physical Screening zaka ji da dukkan takardun ka dana nemi aikin dasu.

Latsa Nan domin duba sunayenku: https://apply.policerecruitment.gov.ng/print-screen-status

www.haskenews.com.ng

Check Also:  Ma'aikatar Sadarwa ta Tarayya da Tattalin Arziki na Dijital Tare da Hukumar Sadarwa ta Kasa Sun Bude Sabon Tallafi/Program Mai Suna Young Innovative Builders programme - Yadda Zaku Cike

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *