Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ta Bude Shafin Daukar Sabin Ma’aikata

UNICEF tana aiki a kasashe da yankuna sama da 190 don ceton rayukan yara, don kare hakkokinsu, da taimaka musu wajen cimma burinsu, tun suna kanana har zuwa samartaka. UNICEF nada kudirin kowane yaro yana da hakkin ya girma a cikin aminci da kuma kyakkyawan muhalli. A ko yaushe gidauniyar ta UNICEF na daukar ma’aikata … Read more

Shafi da Zaku Cike Aikin Enumerator na Yiwa Yara Kana Rijistar Haihuwa

Hukumar kula da masu yiwa kasa hidima (NYSC), hukumar kula da yawan jama’a ta kasa (NPC), da UNICEF a ranar Laraba sun sanar da wani sabon kawance da nufin inganta rijistar haihuwa a Najeriya. Sanarwar da UNICEF ta fitar, ta ce rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna tsakanin bangarorin uku, zai kara tabbatar da aniyar … Read more