YADDA ZAKI ZAUNA DA KISHIYA.  Kishiya mai tsafta shine, kishiya ta rinka rige- rige da kishiyarta wajan kyautatawa mijinsu, matsalar anan shine menene yake kawo […]