Kalaman Kauna Masu Ratsa Zuciya

Kalaman Kauna Masu Ratsa Zuciya Sakon mu na yau. Aslm masoyina  sanyin raina mai  babbar fada acikin zuciyata, kaine mai mulkin dukka zuciyata mai  girman mukami acikinta kai kadaine mamallakinta, babu Kowa acikinta sekai  domin ka zama gagara badau da ya zamanto wanda ya kori Kowa, kuma Kaine zaka cigaba da mulkarta na har  abada, … Read more