Kalaman Kauna Masu Ratsa Zuciya

Kalaman Kauna Masu Ratsa Zuciya

Sakon mu na yau. Aslm masoyina  sanyin raina mai  babbar fada acikin zuciyata, kaine mai mulkin dukka zuciyata mai  girman mukami acikinta kai kadaine mamallakinta, babu Kowa acikinta sekai  domin ka zama gagara badau da ya zamanto wanda ya kori Kowa, kuma Kaine zaka cigaba da mulkarta na har  abada, ina fatan kana lfy jinka cikin kocin lfy shine ze goge damuwar dake acikin raina komai girmanta, farin cikinka shine cikar farin cikina,damuwarka itake samun damuwa koda ina cikin farin ciki har zuwa lokacij da zakai farin ciki, ina kara tunama hubby kada kamanta ina tare dai komai ruwa komai iska koda da  zafi koda sanyi koda da dadi koda ba dadi ko kana dashi ko baka dashi ko kana da lfy ko baka da lfy Ina sonka, idanuwana sun rufe basa gani kunnuwana sun toshe basaji, duk abinda za a fada akanka bazan daukaba, kai kadai nake gani Kaine agabana kuma kai kadai nakeji domin  kalamanka ne ke tasiri acikin kunnuwa na, ina kaunarka  dear kaine kagoran dukkan lamurana kuma Kaine linzamina  duk inda ka jani nan zanyi, kuma duk inda kai nan zanbi  domin na tabbatar da cewa bazaka taba kaini ka baro ba, ina ma fatan Alkhairi, da fatan kasancewa  acikin farin ciki mai dorewa akoda yaushe,daga taka  mai kaunarka  mai sonka Mara karewa by by

www.haskenews.com.ng

Related

Stay on op - Ge the daily news in your inbox