Hukumar Kidaya ta Kasa Wato National Population Commission (NPC) Tayi Kira da Aguji Wannan Sako da ke Yawo

Hukumar kidaya ta kasa wato National population commission (NPC) tayi kira ga wadanda suka cike aikin kidaya na 2023 da su guji wannan sakon basu suka bugashi ba kuma bada yawunsu ba. Allah yasa mu dace ku kasance damu domin samun sabin labarai na NPC. Duba sakon a kasa

www.haskenews.com.ng

Check Also:  Masu kwalin Degree ko HND Kamfanin Dangote suna daukar ma'aikata haryanzu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *