Labari mai dadi ga wadanda suka cike Tallafin FGN/ALAT SIP

FGN/ALAT” Abubuwan da yakamata kusani.

• Bayan kacika Sai suntura maka da email gudu 2 nafarko Shine “”Acknowledgement” , nabiyu shine “”Congratulations you are selected””

• Bayannan kana bukatan  login din dashboard naka da chanza Password daga ”Default zuwa Unique ” 

• Information Validation and course grouping “wanda ananne zakasan Group leader naka a course da skills dinda kazaba kakeso kayima training akai.

• Start Your Training”” zaka fara daukan darasi na videos kullum harzuwa kwana 22, sannan katabba ka kalla kuma kafahmichi abinda ake koya maka domin akwai tambayoye.

• Test/Assessments “” akwai tabayoyi da zaka amsa akarkashin kowanne “”topics cikin videos dinda ka kalla don haka yanada mahimmanchi ka kanutsu alokacin da kake kallan video training naka.

• Bayan Kammala Training da Amsa Tamboyi da akeyi maka a “”test/Assessment , katabbata kana yawan ziyartar dashboard naka domin suna duba “” presence status namutane sannan duk lokacinda kashiga dashboard naka katabbata kayi “”pros-checking”” domin tabbatar da ka kalla kowanne video tare da amsa Assessment naka.

•Anfara Turawa Mutane Account no na Wema Bank ga dukkan Wanda yacike bayanansa daidai kuma yake attending na online training.

• idan baka Samun Account no, Karka damu insha zanmu bude maka. Kamin mgn ta DM.

Idan kuma kanadadshi , katabbata Yana tier (3) idan kana da tambaya Karka damu kamin DM insha allahu zan baka amsa ko guide.

• Samun Account no, bashi kenuna zaka samu tallafin kudi ba, amma hakan nanuna bayananka daidaine kuma kana yin training daidai.

A karshen wannan training Wanda suka kammala komai zasu ji alert a account nasu na ALAT Wema Bank. Kuma dukda banusan nawa za abawa mutane ba, amma kudin yanada dayawa.

Check Also:  Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D an Sake Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Gidauniyar New Incentives

Allah yataimakemu yasa munada rabb mai amfani Ameen.

www.haskenews.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *