Aikin APO III, APO II, APO I da PO

A ranar zabe Malaman zabe ana so suyi tsari kamar Haka::

  APO 3— Shine mutum na farko da mai kada kuri ‘a zai fara zuwa ya samu domin sashi a layin da ya dace da katin sa.

APO1—– Shine mutum na biyu da mai kada kuri’a zai je domin a tantance shi a BVAS , 

 Domin zabe yatafi a dai dai dole ne malaman zabe su yarda da cewa mutum na biya da mai zabe  zai je wajen sa shine APO1, Idan har abinda BVAS ta tantance yayi dai dai da BALLOT paper da akayi amfani da su, to wannan zaben yayi dai dai, Dan haka APO1 shine mutum na farko da zai kasan ce a mataki na BIYU.

 APO2—- Mutum na uku da mai zabe zai je wajensa shine APO2 anan ne za aduba rijista dan aga sunan sa idan angani sai ayimasa alamar angani ta hanyar yi masa alama da maka a hannu.

   Idan BVAS ta tantance mutum kuma ba aga sunansa a rijista ba ,to wannan mutumin bazai yi zabe ba, idan kuma a kaga sunanka a rijista amma BVAS bata tantance ka ba to shima bazai yi zabe ba.

  PO— Mutum na karshe da mai zabe zai je wajen sa shine PO , PO zai duba Dan yatsan sa idan yaga alamar maka sai yayi sayinin da rana da wata da shekara dakuma sitamfin ya bawa mai zabe yayi zaben sa lfy, amma idan baiga alama ahannun mai zabe ba to kada ya bashi Ballot paper yayi zabe.

      Idan yakasance Abinda BVAS ta tantance  bazo daya dana ballot paper da aka yi zabe da shiba ko kuma na rijista ya ban banta Dana BVAS Ko ballot paper to wannan POLLING UNIT din yana cikin ma tsala dan haka sai a kula sosai. 

Check Also:  Ana ci gaba da cike aikin NDLEA

   ” MUNANAN TAFE DA YADDA AKE CIKE FOAM(EC.) DA KUMA YADDA AKE AMFANI DA BVAS A LOKACIN ZABE.”

 Kucigaba da kasancewa a online tare da duba duk wani sako da yashigo.

✍️ SHEHU MANAGER

www.haskenews.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *