Zaman Aure a Yau – Haskenews-All About Arewa

 Zaman Aure a Yau

YADDA AKE ZAMAN AURE

 Me miji yafiso agurinki, mata da yawa basa fahimta abinda mazajensu sukafi so, harse mazajen sun budi baki sun furta, wasu sunayi idan suka furta iya bakin kokarinsu wasu kuma basayi ko an  furta, basa iya jurewa, Hakika kuwa rashin fahimta abinda mijinki yafi kauna daga gareka na rage muku jin dadim rayuwar aure dagake harsh, kuma da yawa mazaje rashin samun kalawa daga matansu na cikin god, kesa su fara bin matan banza awaje, ko kuma ya karo aure ko baida niyar hakan, amatsayin ma matar aure, wajibinki ki tsaya ki nutsu ki fahimci abinda mijinki yafi kauna, domin ki lazimci yi masa shi, ki tsaya ki fahimci irin kalaman dayafiso domin ki rinka furta masa, kada ki rinka kiran sunanshi katsal haka, Sedai kamar dai  Abban wane ko dadyn wane ko baban wane, da sauran wasu sunaye na musamman masu dadi da zaki rika kiransa dashi, domin faranta mishi rai, da kalama kauna, bazan dena Sonkaba idan har zuciyata zata zamo tana bugawa, ka shiga raina, ka shiga raina ta yadda fitar ze iya janyo asarar rasa raina, soyaiyata dakai wani sirrinne na zukata guda biyu, kuma wata alakace ta Abu makusanta guda biyu, wato tagwaye komai nasu sunayine atare, ire iren  wadannan kalamai ya kamata kinawa mijinki akullum, idan har bakyayi to za a iya samun wata taimai awaje, Wanda zejanyo miki bacin rai wataran Da Dana sani, sanan kuma ki fahimci irin girkim dayafi so, domin ki lazamci yi masa, ko fahimci irin kalar kayan dayafi so domin li lazimci Saka rinsu, ki fahimci irin yanayin dayafi  so ya ganki,

Check Also:  Kalaman Yabon Budurwa/Masoyi - Haskenews-All About Arewa

www.haskenews.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *