Yadda ake ZAMAN BUDURCI BUDURCI A WANNAN ZAMANI

 Yar uwa nikab baya hana samun miji, sedai lokaci beyiba, da zararar lokaci yayi shikenan komai ze zama tarihi, yar uwa idan zaki saka nikab da hujab kitabbatar nhijab din naki ya cika sharudan hijab, amusulunci ya kasance mai tsayi mai fadi mai kauri, kuma ki yabbatar kin saka safa ko takalmi Wanda ze rufe … Read more

Cikakken Bayanin Yadda Ake Zaman Budurci

Cikakken Bayanin Yadda Ake Zaman Budurci  kafin kiyi aure, alokacin da kike gida, ya kamata ki kula sosai da rayuwarki da kanki duka, kisani cewa ke macece mai kima da mutunci, Allah yai miki ni ima, ni imar da Allah yayiwa musulma, baiwar da yayi mata babbace mai tsoka, ta yadda musulunci ya inganga mata … Read more

Zaman Aure a Yau – Haskenews-All About Arewa

 Zaman Aure a Yau YADDA AKE ZAMAN AURE  Me miji yafiso agurinki, mata da yawa basa fahimta abinda mazajensu sukafi so, harse mazajen sun budi baki sun furta, wasu sunayi idan suka furta iya bakin kokarinsu wasu kuma basayi ko an  furta, basa iya jurewa, Hakika kuwa rashin fahimta abinda mijinki yafi kauna daga gareka … Read more

YADDA AKE ZAMAN AURE A WANNAN ZAMANI

amatsayinki na matar aure, ya kamata ki kiyaye kafafuwanki daga ficefice yawace yawace yawace kada ki sake kije wani waje batare da saninshiba, ko idan kinje unguwa kice zaki biya wani waje, ki tabbatar da da yardarshi tukun zaki futa, idan ba haka ba duk sanda ya gan ki wataran mutuncinki ze zube a idanshi, … Read more

YADDA AKE ZAMAN AURE – Haskenews-All About Arewa

Biyaiya ga miji, dolene amtsayinki na matar aure dolene kiyi biyaiya acikin duk abinda mijinki yace kiyi inhar be sabawa abinda Allah da manzon shi sukace ba, kiji aranki kefa bautar Allah kika zoyi, kuma kisa aranki cewa aure hanyace da zaki nemi  aljanna da ita. Fadin gaskiya, fadin gaskiya akoda yaushe kowana lokaci  yanada … Read more

Aikin Karantarwa: Masu Shawar Karantarwa a Firamare ko Sakandare a Makarantu Masu Zaman Kansu ga Dama ta Samu

Aikin Karantarwa a Makarantar Tiny Toes Academy/Thriving Toes School Nau’in Aiki: Full Time Kwali: BA/BSc/HND , MBA/MSc/MA Wurin Aiki: Abuja Albashi: ₦ 50,000 – ₦ 100,000/wata Yadda Zaku Cike: Aika da C.V naku a shafin da ke a kasa  prevailn12@yahoo.com Aikin Karantarwa a Makarantar Lumen Christi Private School Nau’in Aiki: Full Time Kwali: BA/BSc/HND , … Read more