Yadda Zaku Duba Sunayenku a List na Sabin Ma'aikatan Yan Sanda da Aka Fitar

Yadda Zaku Duba Sunayenku a List na Sabin Ma’aikatan Yan Sanda da Aka Fitar Idan kasan ka nemi aikin dan sanda hanzarta ka duba matsayinka Ko Allah zai sa adace Allah ka dacer damu. Idan ka duba ka dace sai ka shirya zuwa Physical Screening zaka ji da dukkan takardun ka dana nemi aikin dasu. … Read more

Abinda Zaku Saka a Wajan”Amount, Business Value da Additional Investment Needed” Waja Cike Tallafin Naira N50,000 na Presidential Conditional Loan and Grant Scheme da aka Bude

Gwamnatin Tarayya Ta Bude Sabon Tallafinnan na Naira N50,000 ga Kananan Yan Kasuwa Mai Suna “Conditional Loan and Grant Scheme to Businesses in Nigeria”. Shi dai wannan tallafin an kaddamarda shi ne ga yankasuwa masu kananan da matsakaitan kasuwanci.  Loan Scheme and Palliative program for financial growth. Revolutionising Financial Support The Federal Government of Nigeria … Read more

Ma’aikatar Sadarwa ta Tarayya da Tattalin Arziki na Dijital Tare da Hukumar Sadarwa ta Kasa Sun Bude Sabon Tallafi/Program Mai Suna Young Innovative Builders programme – Yadda Zaku Cike

Ma’aikatar Sadarwa ta Tarayya da Tattalin Arziki na Dijital wato Federal Ministry of Communications and Digital Economy da Hukumar Sadarwa ta Najeriya(Nigeria Communication Commission (NCC)) sun bude sabon tallafi/program ga dalibai masu karatu a jami’a mai taken Young Innovative Builders programme The Young Innovative Builders programme will recognise students across the country in tertiary institutions … Read more

Tallafin 3MTT: Yanda Zaku Yi Verification Na Nitda 3MTT Din Ku Cikin Sauki

Da farko dai inhar kasan ka cika NITDA to ka dinga duba Email dinka saboda ganin sako, wani lokaci idan kayi registration message yana zuwa instantly wani lokaci kuma sai ya dauki lokaci kafin yazo Idan sun maka Message na biyu wanda za’a fara daukan mutum 30,000 set din farko wanda za’a fara koya musu  … Read more

Yadda Zaku Cike Aiki a New Incentive: Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna, da Kebbi Jihohin

New Incentives’ All Babies shirin yana aiki ne a arewacin Najeriya (Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna, da Kebbi Jihohin), yanki mai nisa,wanda ke da mafi ƙarancin adadin rigakafin yara a duniya. Tare da haɗin gwiwar abokan hulɗa na ƙananan hukumomi, suna ba da kuɗi kaɗan ga masu kulawa lokacin da jariransu suka … Read more

N-POWER BATCH C1 & C2 : Hanya Mafi Sauki da Zaku bi Domin Tattaunawa da Ma'aikatan Hukumar NPower

N-POWER BATCH C1 & C2 : Hanya Mafi Sauki da Zaku bi Domin Tattaunawa da Ma’aikatan Hukumar NPower Duk mai korafi akan shirin n-power ya kira lambobin da suke jikin hotun nan da nayi posting domin fada musu korafin sa da yake damun sa ko ya aika da sakon email address. Daga Mondays zuwa Fridays. … Read more

Gareku Masu Layin MTN: Yadda Zaku Samu Garabasa da Layinku na MTN

Yadda tsarin yake Mtn awuf bonus yake ka tabbatar da cewa layin ka babu bashi akan sa ma’ana ba’a bin ka ko sisi ,mutukar ana binka kudi ko sisi ba zasu baka ba. Dole mutum idan zai yi wannan tsarin ya kasance yayi shi daga 300 zuwa sama misali idan kayi na 299 ba zasu … Read more

Link da Zaku Duba Sunayenku a NPC Birth Registration

Mutanan da suka nemi aikin yiwa yara rijistar haihuwa NPC Birth Registration aikin wucin gadi na rijistar haihuwa kuma sukayi submitting na application har aka tura musu  sako email dinsa na ECRVS mai dauke da user name da pasword ga link din da zaiyi amfani dshi     Latsa nan domin dubawa: Duba Sunayenku Anan Marubuci: … Read more

Shafi da Zaku Cike Aikin Enumerator na Yiwa Yara Kana Rijistar Haihuwa

Hukumar kula da masu yiwa kasa hidima (NYSC), hukumar kula da yawan jama’a ta kasa (NPC), da UNICEF a ranar Laraba sun sanar da wani sabon kawance da nufin inganta rijistar haihuwa a Najeriya. Sanarwar da UNICEF ta fitar, ta ce rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna tsakanin bangarorin uku, zai kara tabbatar da aniyar … Read more

CV da COVER LETTER ne Matsalarmu: Yadda Zaku Tsara CV Domin Cike Aiki, Scholarships, NGOs Ko Tallafi

CV da COVER LETTER ne Matsalarmu: Yadda Zaka Tsara CV Domin Cike Aiki, Scholarships, NGOs Ko Tallafi Kayi ta Applying din aiki ko Scholarship sau goma (10) ko sau ashirin (30) Sannan ko daya baka taba samu bah. Wallahi Bawai ko baka da Sa’a Bane.  Kuma ba wai an fika iyawa baneh. Kawai Rashin Sanin cewa … Read more