Kalaman Fira Tsakanin Masoya – Haskenews-All About Arewa

Barka da wanan lokaci, ya zoborodon zuciyata dake zoborodo lamirjen tsantsar kaunaka araina, ina fatan kana lfy mai martaba nasan zakai tunanin meyasa nakira ka  da mai martaba, kakai na kirakane domin kai kadai ne ke mulkin acikin zuciyata, bama iya mai martababa,  kai sarkine agareni dake iya sarrafa duk wata gaba dake yabanka da … Read more

Kalaman soyayya: Kalaman Rarrashi Tsakanin Masoya

Kalaman  mu nayau shine.tayashi janjantawa akan abinda yasameshi Bayan sahibin naki  ya   tafi kasuwa ko kuma aiki, zaki kira wayanshi  kamar haka, hello my sweet heart ya kake ya aiki, KAIKUMA ZAKA AMSA MATA KAMAR HAKA, ina lafiya gimbiyata ina fatan kema kina lafiya, ZEKICE, ina fatan dai komai yana tafiya daidai ko dear, KAIKUMA … Read more

Kalaman Soyayya: Fira Tsakanin Saurayi da Budurwa

Kalaman mu nayau. Sakon text dazaki  turamai  da  safiya, daya tashi daga barci  ya bude wayarshi Sakon kine nafarko, shi ze fara gani, slm rabin raina, jinin jikina, ina fatan katashi cikin koshin lfy, ya sanyin idanuna, yau labari mai dadi, bude kunnanka kasha, amma kafinnan, ina fatan kaci abinci don bana son kana zama … Read more