Shawara ga Masoya – Haskenews-All About Arewa
Ka zama mai kulawa da rayuwar ka, kada ka biyewa dan adam, aduk yadda ka kai dajin kanka, ko kuma zama nagari, to wani yana can shi kallon banza yake maka, kuma ko meza kai masa, baze dena yi maka irin Wanan daukar ba, saboda ahaka ya tsarawa raywarshi jin haishinka, wani kuma yana gefe … Read more