YADDA ZAKI MALLAKE MIJINKI ASAUKAKE

 Akan mallake maza asaukake, ba tareda shan wahalaba amma         se kin zama daya daga cikin irin wadannan mata,       ki zamo mace mai hikima da azanci wacca ta karanci Mijinta dakyau, kuma take kaucewa dukkan abinda ze haddasa matsala atsaninsu. Ki zamo mace mai taushin hali da nutsuwa wacca miji yakejin … Read more

Ba Boka ba Malam: Yadda Zaki Mallaki Mijinki a Saukake

Yadda zaki mallake miji a saukake, kirinka yi masa halin mata wato irinsu kisisina shagwaba don namiji baya son mai halin  maza ta zama matarsa, ki zamanto mai iya kwalliya kici ado koda ya kasance baza kije ko inaba, kada ki fara lissafowa mijinki matsalolinki kona gida alokacin daya shigo kibarshi ya huta tukun ya … Read more