Borno State Scholarship Board opens portal for indigeneous students for 2022/2023 and 2023/2024 scholarship enrollment. https://scholarship.bo.gov.ng/ gwamnatin jihar borno ta bude yanar gizon neman tallafin […]
Tag: Karatu
Kamfanin Bututun Gas na Afirka ta Yamma mai taken “West African Gas Pipeline Company Limited (WAPCo)” ya Bude Tallafin Karatu na kudi ga Dalibai Dake da CGPA akalla 2.5
Kamfanin Bututun Gas na Afirka ta Yamma mai taken “West African Gas Pipeline Company Limited (WAPCo)” ya Bude Tallafin Karatu na kudi ga Dalibai Dake […]
Cike Tallafin Karatu mai taken “Adamawa State Scholarship Trust Fund Yola”
Muna ƙira ga ɗaliban jihar Adamawa a duk inda suke da su hanzarta su cike fom ɗin neman tallafin karatu da gwamnatin jahar zata bada. […]
Tallafin Karatu: Shafi da Zaku Cike Tallafin Karatu na Hadin Gwiwar Kamfanonin NNPC da NAE PSC
Hadin gwiwar kamfanonin NNPC da NAE PSC za su bayar da tallafin karatu ga masu digirin farko wadanda suke karatu a jami’o’in Najeriya. ga scholarship […]
Damar Karatu a Kasar Indiya Kyauta: Gwamnatin Kasar Indiya Tabude Shafin Bayarda Tallafin Karatu Ga ‘yan Nigeria Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Tallafin
Damar Karatu a Kasar Indiya Kyauta: Gwamnatin Kasar Indiya Tabude Shafin Bayarda Tallafin Karatu Ga ‘yan Nigeria Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Tallafin An […]