Labari Mai Dadi, an Sake Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Shafin eHealth4everyonee

eHealth4everyonee na daya daga cikin manyan gidauniya/kamfanin kiwon lafiya na dijital wanda aka sadaukar don samar da lafiya ga alumma a fadin duniya ta hanyar inganta fasahar zamani ta kiwon lafiya. eHealth4everyonee tayi imanin cewa idan lafiya ta samu to tabbas alumma zasu samu ci gaba. Duba da haka eHealth4everyonee ta bude shafin daukar ma’aikata … Read more

Za’a Fara Tura Sakon Gayyata a 23 Ga Disamba, 2023: Labari Mai Dadi Daga Hukumar Daukar Ma’aikata Ta ‘yan Sanda Ga Wadan Da Suka Cike Aikin Yan Sanda

Hukumar daukar ma’aikata ta ‘yan sanda ta amince da fara tantance wadanda suka yi nasarar daukar aiki a rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar 8 ga Janairu, 2024. Hukumar ta gana ne a ranar Alhamis a hedikwatar hukumar ‘yan sanda da ke Jabi, Abuja inda ta dauki matakai da dama dangane da mataki na gaba … Read more

Labari mai dadi ga wadanda suka cike Tallafin FGN/ALAT SIP

FGN/ALAT” Abubuwan da yakamata kusani. • Bayan kacika Sai suntura maka da email gudu 2 nafarko Shine “”Acknowledgement” , nabiyu shine “”Congratulations you are selected”” • Bayannan kana bukatan  login din dashboard naka da chanza Password daga ”Default zuwa Unique ”  • Information Validation and course grouping “wanda ananne zakasan Group leader naka a course … Read more

Labari Mai Dadi Game da Shirin Tallafin Rapid Repoused Register (RRR)

Dr. Betta Edu Minister Jin daɗi da Walwala Al’umma (Minister of Humanitarian Affairs and Poverty Alleviation) zata cigaba da biyan shiri Rapid Repoused Register (RRR) Wanda aka samu tallafin Kuɗi lokacin Mulkin shugaba Mohammed Buhari mai suna (National Social Register) yanzu haka an fara rijista a jihar lagos . Idan an fara a sauran jihohin … Read more

Rukunin C1 da C2: Labari Mai Dadi Akan Tsarin Npower Dangane da Biyan Kudade

Labarin da Munka Samu Daga Majiya Mai Tushe Akan Tsarin Npower Dangane da Biyan Kudaden Masu Biyar Bashi Halin Yanzu Rukunin C1 Kimanin Akwai Wadanda Basu Samu Biyan Watannin September. October. November ba, Za’a Biyasu Sauran Kudadensu Bayan An Gama Biyan C2 Gaba Daya. Don Haka da Wanda Yake Shortlisted da Wanda Yake Pre-selected da … Read more

Labari Mai Dadi Ga Masu Cin Gajiyar Shirin Npower Stream C1 ko C2, Bayanin Biya, Gyaran Muhimman Bayanai

Barkarmu da sake saduwa acikin wannan shafin namu www.haskenews.com.ng mai albarka acikin wannan kasidar tamu ta yau zamu kawo maku sabuwar sanarwa da hukumar  Npower ko MASIMS da suka fitar kwannan. Dafarko shin kana daya daga cikin masu cin gajiyar shirin Npower na Stream C1 ko C2 ? idan amsar “EH” to tabbas wannan sakon … Read more

Kalaman Soyayya Masu Dadi 2023

Kalaman Soyayya a Rubuce Na kasance ma’abocin soyayya zuciyatama ta gaskata hakan, lokaci na shud’ewa soyayyar ki na k’aruwa a cikin zuciyata, a lokacin da ki ke cikin farin ciki kyakkyawar fuskar ki na bayyanar da murmushi mai taushi da tausasa zuciyar ma’abocin kallonta, kece wadda na ke so a cikin zuciyata babu wata da … Read more

Kalaman soyayya masu dadi da ratsa zukata

Ina godiya ga Allah daya bani kai amatsayin masoyina, me kaunata, cikar burina ,Wanda nake fata yazama miji agareni, kyaukyawar zuciyarkace ta bayyana kyawawan halayyarka wanda suke sakamin cikkakiyar nutsuwa acikin ruhina,sama cike take da taurari masu hasken dake haska duniya acikin kowani dare, Amma haske mafi haska fuska dake acikin duhun zuciya na ganshine … Read more

kalaman soyayya masu dadi da ratsa zuciya

barka da safiya masoyina, ina fatan samun nasara aduk yininka nayau da abinda kake nema na Alkahiri, Allah yabada Sa a kalbina, ina  sonka fiye da yadda  kalmonina zasu kwatanta haka arubuce , daza a hanani ci da sha sanan aimin alfarmar jin muryanka da nafi Kowa gata aduniya masoyina,ka zama mutum na musamman acikin … Read more