Matsayar Shirin NSIP – Haskenews-All About Arewa

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya kafa kwamitin shugaban ƙasa da zai binciki ayyukan hukumar NSIP mai kula da shirye-shiryen rage raɗaɗi a ƙasar. Cikin wata sanarwar da mai magana da yawun shugaban ƙasar Ajuri Ngelale ya fitar, ya ce an kafa kwamitin ne domin maido da martabar shirye-shiryen da ya fara zubewa a faɗin ƙasar. … Read more

MU KYAUTATA RAYUWARMU – Haskenews-All About Arewa

kazama mai kula. Ba ko wana abune zaka roka kuma ka sameshi nan takeba. Kaidai tsaya kaji hikima ta ubangiji. Shidai Allah mai tsananin kunyane, kuma yanajin kunyar bawansa yayin da ya cire hannuwa zuwa gareshi, ace be samu biyan bukatarsa ba. Hikimar ubangijin tanada yawa sosai, duk sanda ka cire hannuwanka ka roki Allah … Read more

Zaman Aure a Yau – Haskenews-All About Arewa

 Zaman Aure a Yau YADDA AKE ZAMAN AURE  Me miji yafiso agurinki, mata da yawa basa fahimta abinda mazajensu sukafi so, harse mazajen sun budi baki sun furta, wasu sunayi idan suka furta iya bakin kokarinsu wasu kuma basayi ko an  furta, basa iya jurewa, Hakika kuwa rashin fahimta abinda mijinki yafi kauna daga gareka … Read more

Shawara ga Yammata Zamani – Haskenews-All About Arewa

kazama mai kula. Ya kai, ke, yar uwa, dari bisa dari rayuwa tafi dadi idan baka zamo mai yayata ko wana sirri nakaba ga kowa, haka kuma kafi samun  nutsuwa arayuwarka yayin daka fita abinda babu ruwanka, idan zakai shawara don cimma wani buri na rayuwa, to zakai ne da wadanda sukaje inda kake son … Read more

NASIHOHI MASU AMFANI – Haskenews-All About Arewa

 NASIHOHI MASU AMFANI   *KADA KAYI RIGIMA DA MUTUM UKU*  Mahaifi  Malami  Shugaba .  *2 MUTUM UKU DA MUTANE BASA KAUNA*  1-Mai kudi marowaci  2-Talaka mai girman kai 3-Mai neman rigima bashi da karfi.    *3 HALIN MANYA UKU NE*   1- Yin afwa ga wanda ya zalunceka 2- KA bawa wanda ya hana ka  3- … Read more

YADDA AKE ZAMAN AURE – Haskenews-All About Arewa

Biyaiya ga miji, dolene amtsayinki na matar aure dolene kiyi biyaiya acikin duk abinda mijinki yace kiyi inhar be sabawa abinda Allah da manzon shi sukace ba, kiji aranki kefa bautar Allah kika zoyi, kuma kisa aranki cewa aure hanyace da zaki nemi  aljanna da ita. Fadin gaskiya, fadin gaskiya akoda yaushe kowana lokaci  yanada … Read more

Kalaman Yabon Budurwa/Masoyi – Haskenews-All About Arewa

Bazan taba cikaba seda kai huby, kamar yadda se an ambaci A kafin ace B to haka kaima dole Kaine gaba jagaba Kaine sarkina hukuncin daka yanke ya zartu,bazan dena kadaici ba se sanda ka daukeni ka kaini gidanka amatsayin matarka.Jigon rayuwa soyaiya ce, ni nasamu nawa jigon abokin rayuwa,taya zan iya rayuwa bakai bana … Read more

Non Academic Staff at Arewa Trade and Investment Promotion Council

A public partnership initiative aimed at creating the highest visibility for the economic potentials of the 19 states of northern Nigeria. The council is mandated to promote trade and investment, stimulate the economy, serve as an interface between international investors and businesses and the local entrepreneurs of northern Nigeria. Our administration department includes the following … Read more