Yadda ake ZAMAN BUDURCI BUDURCI A WANNAN ZAMANI

 Yar uwa nikab baya hana samun miji, sedai lokaci beyiba, da zararar lokaci yayi shikenan komai ze zama tarihi, yar uwa idan zaki saka nikab da hujab kitabbatar nhijab din naki ya cika sharudan hijab, amusulunci ya kasance mai tsayi mai fadi mai kauri, kuma ki yabbatar kin saka safa ko takalmi Wanda ze rufe … Read more

Cikakken Bayanin Yadda Ake Zaman Budurci

Cikakken Bayanin Yadda Ake Zaman Budurci  kafin kiyi aure, alokacin da kike gida, ya kamata ki kula sosai da rayuwarki da kanki duka, kisani cewa ke macece mai kima da mutunci, Allah yai miki ni ima, ni imar da Allah yayiwa musulma, baiwar da yayi mata babbace mai tsoka, ta yadda musulunci ya inganga mata … Read more

Yadda ake zama da mazan zamani

Yadda ake zama da mazan zamani Ki zamo mace ta gari, agidan mijinki. Gidan miji masarautace ga mace, shiyasa mace ta gari me sarrafa dukkan abinda ta mallaka na ilmi, hankali, wayewa da kwarewa rayuwa domin ganin ta zamar da masarautarta aljannar duniya, wajen kwanciyar hankali, more rayuwa, da cikakkakiyar nutsuwa ga uba da yayanta. … Read more

YADDA AKE ZAMAN AURE A WANNAN ZAMANI

amatsayinki na matar aure, ya kamata ki kiyaye kafafuwanki daga ficefice yawace yawace yawace kada ki sake kije wani waje batare da saninshiba, ko idan kinje unguwa kice zaki biya wani waje, ki tabbatar da da yardarshi tukun zaki futa, idan ba haka ba duk sanda ya gan ki wataran mutuncinki ze zube a idanshi, … Read more

YADDA AKE ZAMAN AURE – Haskenews-All About Arewa

Biyaiya ga miji, dolene amtsayinki na matar aure dolene kiyi biyaiya acikin duk abinda mijinki yace kiyi inhar be sabawa abinda Allah da manzon shi sukace ba, kiji aranki kefa bautar Allah kika zoyi, kuma kisa aranki cewa aure hanyace da zaki nemi  aljanna da ita. Fadin gaskiya, fadin gaskiya akoda yaushe kowana lokaci  yanada … Read more

Matakan da ake bi Wajen cin Gajiyar Shirin Tallafin Geep 2.0

Assalamu alaikum jama’a masu bibiyar mu barkan Mu Da sake haduwa da ku a wannan lokacin kamar yadda kuka sani muna kokarin sanar da ku Abubuwa masu mahimmanci agare mu Baki daya to yau ma muna tafe da bayani Akan Geep loan Matakin farko domin cin gajiyar shirin Geep Loan shine sakon taya murna ga … Read more