Abinda Zaku Saka a Wajan”Amount, Business Value da Additional Investment Needed” Waja Cike Tallafin Naira N50,000 na Presidential Conditional Loan and Grant Scheme da aka Bude

Gwamnatin Tarayya Ta Bude Sabon Tallafinnan na Naira N50,000 ga Kananan Yan Kasuwa Mai Suna “Conditional Loan and Grant Scheme to Businesses in Nigeria”. Shi dai wannan tallafin an kaddamarda shi ne ga yankasuwa masu kananan da matsakaitan kasuwanci.  Loan Scheme and Palliative program for financial growth. Revolutionising Financial Support The Federal Government of Nigeria … Read more

Cikakken Bayanin Abinda Zakuje Dashi da Kuma Tsare-tsare na NSCDC ko NIS Screaning

Bayan samun wannan tambayar “Dan Allah duk wanda yasan yaje wajan screening na NSCDC or NIS kuyimana karin bayani akan abubuwan da suke bukata saboda yan uwa wanda basuriga sunje nasuba sukaru daku, sannan dan Allah inason kuyi magana karin bayani idan anje wajan screening din suna sa mutane suyi aski ko kuma su aske … Read more