October 8, 2024

Sabin Code Na Kamfanin MTN: Code da Zaku duba Balance Naku

Kamar dai yadda kuka sani cewa Kamfanin MTN ya futarda sanarwa cewa zai canza tsare-tsare labobin sirri hakan yasa tsarin ya fara aiki a yau, domin samun sabin codes ku biyumu anan

Idan Zaku loda Kati, daga *555# yakoma*311#.

Idan Zakuyi Checking Balance, daga *556# yakoma *310#

Idan Zaku kira MTN Call center, daga 180 yakoma 300.

Idan Zakuyi Rance, daga *606# yakoma *303#.

Idan Zaku dakatar da wani Tsarin da kuke akanshi, daga *447# yakoma *305#. 

Idan Zaku siya data, daga *131# yakoma *312#.

Idan Zakuyi Taransifar Kati daga Layinku, daga *777# yakoma *321#.

Idan Zakuyi hada layinku da NIN Number, daga*785# yakoma *996#.

Yanzu haka Tsofaffin Codes din da Sababbin Duka suna Aiki, amma daga bisani za, a iya dakatar da Tsofaffin.

www.haskenews.com.ng

Check Also:  Ma'aikatar Sadarwa ta Tarayya da Tattalin Arziki na Dijital Tare da Hukumar Sadarwa ta Kasa Sun Bude Sabon Tallafi/Program Mai Suna Young Innovative Builders programme - Yadda Zaku Cike
Screenshot_20230516-170558.jpg AddText_05-17-07.23.56.jpg

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *