October 8, 2024

Kamfanin Bututun Gas na Afirka ta Yamma mai taken “West African Gas Pipeline Company Limited (WAPCo)” ya Bude Tallafin Karatu na kudi ga Dalibai Dake da CGPA akalla 2.5 

Kamfanin Bututun Gas na Afirka ta Yamma mai suna West African Gas Pipeline Company Limited (WAPCo) yana gabatar da sabon tallafin karatu na 2023/2024 ga daliban Najeriya masu karatun digiri a jami’o’i. Shi dai wannan tallafin za’aiya cin gajiyarshi ne kawai idan dalibi nada CGPA akalla 2.5. Ranar da za’a rufe aikace-aikacen – Satumba 12, 2023

Abubuwanda ake bukata domin cike tallafin karatu na WAPCo

  • Mai cikewa dole ne ya zama É—an Najeriya.
  • Kasance mazauni a WAPCo’s Host Communities
  • Kasance dalibi na cikakken lokaci(Full-time) a jami’ar gwamnati da aka amince da ita a Najeriya.
  • Masu nema yakamata su kasance a matakin 200l 
  • Mafi Æ™arancin Matsakaicin Matsayi (CGPA) na 2.5.

Yadda zaku cike

Domin cike wannan damar latsa shafin yanar gizo dake a akasa

LATSA DOMIN CIKEWA

https://forms.office.com/pages/responsepage.aspx?id=IG3ve2D1ekKqUyGyruFDIrKNDLOy0RJDif5sFAVjBvVUM1lXTkw2VlFRMDVYMzMzWVAzQkE3OVBUQi4u&fbclid=IwAR1Wml94_3HwUppCmdI9sX5pWYvgCMVdxLX_l8pxxAioO6co8w7ZlsWiev8

Allah yasa mu dace baki daya

www.haskenews.com.ng

Check Also:  Cike Aiki a Federal Road Safety Corps (FRSC)
FB_IMG_1692996588557.jpg Screenshot_20230827-231528.jpg

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *