Illolin Da Zina Take Haifarwa Acikin Al’ummah

Zina wata babbar musifa ce da bala’i da da dukkan sharri, da take ruguza al’umma taeke wargaza iyali take tarwatsa gari, take rushe mutunci da zumunci take kawo karyewan tattalin arziki, da fatara da tsiyya da annoba acikin acikin Al’ummah

da rushe unguwanni da garuruwa da kasashe da duniya baki daya.

ZINA ITACE CIKAKKIYAR FITSARA 

acikin zina ake samun dukkan sharri kamar:

1. Raunin -Addini

2. Raunin  -Akida

3. Karancin -Imani

4. Rashin  -Kunya

5. Rashin  -Kishi

6. Rashin  -Kwarjini 

7. Rashin  -Mutunci

8. Rashin  -Hasken fuska

9. Duhun  -zuciya

10. Rashin  -Kima

11. Rashin  -Nagarta

12. Rarhin  -Nutsuwa

13. Rashin  -Amana

14. Fushin  -Allah

15. Cikawa babu -Imani

16. Azabar  -Allah

Allah yatsaremu Da zuriyyarmu da dukkan al’umma musulmai daga afkawa zina

wanda sukeyi Allah yashiryesu sugane.

#Ameen.

www.haskenews.com.ng

Related

Stay on op - Ge the daily news in your inbox