Federal Road Safety Corps Nigeria Invitation Training.
Masu kwalen degree zasu ji jihar Edugu daga ranar Talata 6, ga watan June 2023 .
Masu kwalen diploma or Nce zasu ji jihar delta daga ranar talata 6, June 2023
Masu kwalen Ssce zasu ji Nigerian Army training center, kontagora, Niger state daga ranar talata 6, June 2023.
Ina taya murna da mutanan da suka samu nasara .Allah ya sadamu da alkhairai
ALLAH yasa mudace baki daya