Hausa Updates

Hukumar NPC ta horas da kwastomomi kan muhimman matakai na kidayar yawan jama’a da gidaje na shekarar 2023

A ci gaba da shirye-shiryen kidayar yawan jama'a da gidaje na shekarar 2023 mai zuwa, hukumar kidaya ta kasa ta fara horas da Kwanturola...

An Bude Shafin Tallafi da Horo na MTN: Idan kinada da SSCE, Diploma, HND, Digiri ko Masters Hanzarta Domin Cike Shirin na “Y’ellopreneur Initiative”

Gidauniyar MTN Nigeria ta sake kaddamar da shiri mai taken Y'ellopreneur Initiative a shekarar 2022. A mataki na daya, 'yan kasuwa mata 4,711 ne...

Labari mai dadi akan shirin Innovation Development and Effectiveness in the Acquisition of Skills (IDEAS) Project

Mene ne Shirin Innovation Development and Effectiveness in the Acquisition of Skills (IDEAS) ProjectWannan shirin an tsara shi ne domin ƙarfafa matasan Najeriya da...

Aikin APO III, APO II, APO I da PO

A ranar zabe Malaman zabe ana so suyi tsari kamar Haka::  APO 3--- Shine mutum na farko da mai kada kuri 'a zai fara...

Ma’aikatar Agaji ta Tarayya,Gudanar da cigaban Jama’a ta fara biyan ma’aikata 490,000 na Batch C2 Npower makudan kudade

Idan ba a manta ba a ranar Lahadi ne ma’aikatar ta sanar da cewa masu cin gajiyar Batch C2 Npower za su samu alawus...

SPO, PO, APOI, APOII, APOIII: Amsar Jarabawa da Hukumar INEC Zatayi Ayau

hukumar zaben mai zaman kanta ta kasa yau zata kammala gudanar da horo da ake gudanarwa a dukan fadin kasar nan yau ce rana...

Recent Articles

Stay on op - Ge the daily news in your inbox

spot_img