Hanyoyi Biyu da Zaku Sabonta NIN Naku a Tallafin N50,000 Na Gwamnatin Tarayya mai taken “Presidential Conditional Grant Scheme (PCGS)”

Barkarmu da sake saduwa acikin wannan shafin namu mai albarka www.haskenews.com.ng ayau zamu tattauna akan sabon tsari da aka fitar a shafin cike Tallafin Gwamnatin Tarayya mai taken “Presidential Conditional Grant Scheme (PCGS)” kamar yadda suka bayyana a shafin su da cewa 

Hanya ta Farko

Masu neman Tallafi, waɗanda suka riga suka cike fom, su hanzarta sabunta/tantance NIN ta hanyar latsa wannan yanar gizon: https://grant.fedgrantandloan.gov.ng/auth/nin/register

Da farko zaka bi wannan link din

https://www.fedgrantandloan.gov.ng/

Bayan ya bude zai kaika wajan da za kaga  an rubuta #apply for grant, saika shiga wajan.

Bayan ka dannan zai kara bude maka wani wuri da link a tsakakiya kamar haka 

https://grant.fedgrantandloan.gov.ng/auth/nin/register

Saika danna link din, zai bude maka wajen da zaka fara sa numbar waya, wanda kayi register dashi tin a farko,  daga nan kuma zai dauko bayananka, sannan za’a a baka wajan  da zaka saka nin nomber dinka.

Bayan kai saka shikenan, in sha allahu abinda zai biyo baya za kaga 50k dinka, matukar account din daka saka tin a farko daidai yake 

Hanya ta Biyu

Kuyi amfani Da wanann code din *5141*7*7#

Wajen NIN updating NIN Na Presidential FGN 50k Grant

 Wannan itace Alamar da Zaku Gani idan FGN 50k Grant Dinku Yayi Successfully

Idan Kunyi Amfani da Wadannan Lambobin *5141*7*7# Kuyi amfani dasu wajen update Na Nin Dinku Amman kutabbatar Akan layin dakukayi registered Zaku Danna code din. 

Allah Yasa Mu Dace Baki Daya

www.haskenews.com.ng

Related

Stay on op - Ge the daily news in your inbox