FRSC Sun fara Fitarda Gayyata zuwa Physical Screening

FRSC Sun fara Fitarda Gayyata zuwa Physical Screening

Hukumar kiyaye haduruka ta kasa (Frsc) ta tura zuwan gayyata zuwa Physical Screening ga mutanan da suka nuna sha’awar su ta neman aikin FRSC .

Allah ya baku nasara ga mutanan da suka nema

www.haskenews.com.ng

Check Also:  Yadda Zuku Cike Tallafin Iri da Horo Na Shirin "Golden Morn Agripreneur Webinar Series"

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *